A kokarinmu na kawo muku hanyoyi masu sauki wajen samun data kyauta, a yau ma mun kawo maku wata hanyar da zaku samu wannan datar mai yawa wacce takai 1GB acikin sauki, kuma wanna datar tana daukar tsawon kwana 30.
To wadanne matakaine akebi!?
1 katabbatar Kannada layin zain( airtel)
2 ka danna *479# said ka kira


No comments:
Post a Comment